TARON SOJJA DAGA DASH
Ogunseye Michael ya rubuta - November 21, 2017


TARON SOJJA  DARI DA HAMSIN A KASAN NIJERIA
Masu sojja Njeria su ka yi wani tare sobo da DASH a takwas daga yaudarar dubu biyu da goma sha bakwai a karfe guoma na safey zuwa karfe gwuoma da sha biwu a rana
Taron sojja daga dash da su yi shi ne taron na farkwo da za ayi a nang kassan nijeria da Afrika kuma
Ma su dash na so su kwoye sojja dari biyu da hamsin a kan Magana kudi kunfuta da masu farare mutun na kira cryptocurrency, kuma suna so su yi amfani da DASH su kwoya masu sojja Magana kudin komfuta.

Kuma za a kwoya mutum da za su zo taron yaya za zu tura kudi daga wuri guda wani wuri. Za a nuna masu abun da ya sa kudin konfuta yayi kyaw. Tunda kudi kunfuta ya fi kudi da ana sa achikin akant na banki
Sa ayi taron ye kamata!!!

Masu sojja sobo da maiee?
GA WAHALA DA MASU SOJJA A KASSAN NAJERIA SU NA SHA
1 ba da kuɗi tsakanin kasashen biyu: Sobo da wahala n’su na so so tura kudi daga naijeria zuwa wani kasa. Kudin DASH zai fi Western union kwo wata hanya. Kudin DASH zai tamakay su da kwo wanani abun da sun a so su yi da kudi

2 tura kudi da ba za a gani ba: Zay yi kamata idan massu sojja na so su tura kudi da ba za a gani ba n’su na so zaman lafiya. Idan su da iyalin su yi amfami  da kati na ATM su siya wani abun a kunfuta shi ya haskaka su ga hatsari

3 za iya tura kudi da sawri: idan masu sojja na so su tura kudi su ba iyalin su, kudin DASH zai tamakai su a lokachin da su je yaki. Wannan fasali zai taimaka musu sosai.

4 masu kudi da sun a so su sa chikin dash: kudin DASH za tamakei su a lokachin da su na so su sa kudi a chikin crypto, kuma dubba kudadensu ba tarre da innda suke ba. Idan sun na so su sa kudi a dash sey su siya masternode, kwo su siya DASH kawayi

5 yana da sauki sauya kuɗin kuɗi tare da dash:  yana da sawki a lokachin da masu sojja sun a so su chanza kudin su komai inda suke za su yi amphani da gidicoin.com kuma za su yi masu sawri sawri

6 sauki don amfani: yay i sauki n da wani mutum yana so ya amfani da DASH, sobo da ba z ache maka ka je ka kawo ID card naka kwo wani abum n ka na so ka tura kudi. Kuma baza jire kudi transakishan a chikin kudin ka

7 tsaron DASH ya fi tsaron naira: masu sojja ma na iyki sosai sobo da haka sais a su dinga jeffa kudin su. Idan su amphani da kudun DASH ba za su jeffa kudin su a lokachin da su na’a iyki sobo da kudin su ye na a chikin waya su. N ku kuma su jeffa da waya n su. Za su samu sobo da DASH yana da wani abun da ana kira private key

8 gudun na DASH ya fi gudun naira: kulin lokachi aboki na sun a giya mu wai nsu tura kudi  lokachin da sana so sub a iyelin su, wai kudin bey zai yi sawri ba. Ni ma akwai wani lokachi da nna so n turaa kuddi da kudi be tura da sawri ba. Idan masu sojja na so su tura kudi. N su amfani da dash say fi kudin naira sawri

9 DASH yana karuwa kuma naira bai karuwa: Idan massu sojja a kassan mu sun a rike DASH kidin za dinga kara amam idan su ke rike kudin naira kudin bey  zai dinga kara ba. Idan masu sojja mu na amfani da dash kudin so ze dinga karuwa

10 kananan farfadowa: idan ka amfani da bankiku a lokachi da ka na so ka tura kudi. Idan kudin bay tura da sawri mutum da Ike turan kudin za iya giya maka wai ya tura ama bai tura ba. Idan masu sojja mu suke amphani da DASH ba za a gani irin wana magan

Tsarin gabatarwa
Blokchain
Mai kudi crypto
DASH sobo da mai
Bitcoin da DASH
Kudin DASH
Ya za mu amfani da DASH gobe
Amfanin DASH ga sojojin daakarun
Girmman dash na shekaaru uku da suuka wuce.
Tambaya- amsaar
WURIN DA MUTARE
Makaranta sojojin  Najeria; Kaduna Nijeria

MUTANEN DA SUKA YI MAGANA
Ogunseye Oluwajuwon Michael( shugaba Dashsquard, masu gidicoin, shugaban Magana a Nijeria, masu fara Zuba jari na Kasuwanci DASH)
Aboi Blessing  (Mai jarida kuma mai fassara don Dashqaurd news, masu Dash)
David chinonso( Mai komfuta, mai aiki DASH, masu fara Zuba jari na Kasuwanci DASH)
Pius Anyebe (shugaba gidicoin.com da mashaawarcin jaama'a, mai maagana daa yawun Cryptocurrency)

IDAN MU KAI CHAN WURIN
Mutum ashirin na farko da su ka kai chan za a basu kudin DASH $10( dola gwoma)
A LOKACHIN DA MU KE TARE
Za a kwoya dika masu sojja da za su zu taron a khan kudi crypyocurrency kuma za a basudika takada

Kuma za kwoya  masu abun da za su yi m ba a so achira kudi a chikin walat nasu

Comments

Popular posts from this blog

TARUN DA YAWA DA MASU DASH GLOBAL SU KE SHIRYA