FARAWA JAGORRA ZUWA DASH: DUK ABIN DA KUKE BUKATA DON SANIN A KHAN DASHMasu dash sun kafar sunna DASH daga abun da suke kira “digital cash”. Su ne mafi kwaywu achikin kidun konfuta da an kira criftocurenci.
Yana cikin mafi kyau goma, kuma kudi duka da yena a chikin shi ya fi dollar biliyan shida. Kasuwan da kwowache rana ya fi dollar miliyan daro biyu.
DASH mafi kyau achikin Magana kudin komfuta sobo da sun a da kudi da yewa a chikin kaswan su, kuma yana da darajar da yawa.
A nan a DASH Nijeria, mu na so mu kwoya dika a kasan Nijeria akhan DASH, me nan a so mu kwoya masu ya za su ampfani da DASH kuma ma na so mu nuna masu abun da za su yi su samu kudi da yawa daga DASH, wannan rubutun zai gaya mana yadda yake aiki, farawa da yadda aka yi DASH.
a farkon ko'ina ya kasance duhu.
An yi DASH a watan Janairu dubu biyu da goma sha bakwai.  Suna shi Darkr coin a wancan lokacin da an yi shi. babban mutum wanda ya taimaka su yi DASH suna shi Evan Duffeild. Kuma akwai wani lokachi da ahn chanza suna shi, suna shi yanzu DASH. Akwai wani abun da ahn yi a lokochin da an yi dash, n’ka na so ka tura kudi baba wani da zai sani kuma ba z aka amfani da bankinku se waya ku.
Yanzu sun a da masu baban mutum achikin DASH da su ke yi iykin dash. Su na da mutum talatyn da sun a yi iyki a DASH, kuma sun a da wani mutum ashirin da sun a yi iykiama da karemi lokachin su a DASH. Su na so su kwoya kwowa akhan DASH. Akwai  kudi da masu baban mutum a DASH sun a samu, sun a yi amfani da kudin su kwowani mutnum a’khan DASH


SABO SHUGABANCI
Mutanne da yawa yanzzu suna magana ne gamme da shugabanci na gari. Su ne muta na farkwo da su ke fara wanan iyki. Masu DASH na da wani al’umma da suke yi zabe a lokachin da sun a so su yi kwo wane abu. Su daka na da wani irin konfuta da sun a masita nod sun a amfani da shi n’su na so su  yi zabe
MASITANOD DA MINNING
Da kudin konfuta Kaman na Bitcoin, sun a kalawa netiwok nasu da wani abun da sun a kira minning Kaman lokachin da sun a so su yi konfamtion n’ ahn tura kudi. Kuma sun a da mutum da suna yi minning da a ke ba kudi sobo da iyki mining. Masu DASH sun na ta amfani da masitanod da minning tare


GAME DA SIRRINTA
A na gan kudi konfuta irrin Bitcoin Kaman irin kudi da n’wani ya tura ba za a san shi kuma ya fi amfani do bankiku. Masu DASH su ne farko muta n e su tyi shi game da sirrin. N’da wani ya na so ye tura kudi n’ya amfani da DASH sai samu sirrinshi a na kira shi Privatesend.

YADAA WANI ZAI SAMU KUMA YAE AMFANI DA DASH
Dash ne mai kyau kudin komfuta kuma ba kawai wani irin kudi, kuma zaa'a iya amfani da shi a kwo ina. N’da wani ya na so ye samu magan a’khan DASH sey ye shiga www.dash.org a chikin konfuta na shi. Kuma turan kudi da dash ya na wuche da gudu.

YA ZA A’RIKE DASH
Kaman kwowone kudin konfuta, za ku iya rike DASH a chikin konfuta ku kwo a chikin wayya ku a walat. Walat da za a iya sa DASH sun a da yewa za ku iya sa kudi ku a chikin Coinomi kwo a chikin Jaxx. Kuma  alwai masu irin walat Kaman usb a na kira su Trezor sa ku iya sa kudin ku a chiki.
YA ZA A CIYAR WANI ABUN DA DASH
Kaman kwowone kudin konfuta. Su na da hanya da yawa da wani zai da za sia wani abu da shi, Kaman n ka na so ka sia wani abu da kumfuta, za ka iya biya su da DASH kuma bay zai baka matsala, kuma ya fi n’ka na so ka amfani da atm ka sobo da ba za a yi ma ku wayo.
Kuma masu kasan Nijeria da sun a so su tura kudi a kasashen waje za su iya ba tare da wata matsala ba.
N’da akwai wani da yana so ye siya Dash ye shiga www.dash.ng da konfuta nashisede ye downlodi walat na DASH a chikin konfuta shi, sey ya shiga www.gidicoin.com , www.wallofcoin.com, kwo ya jey ye siya BTC a chikin www.luno.com, n’ya gama sey ye shiga www.shapeshift.io ya chanza BTC shi zuwa DASH, a lokacin da ka farra amfani da shi za ka so shi kuma jikin ka ze tare da shi. A chikin DASH Nijeria mu na so mu kwoya masu kassan game da DASH, sobo da zai ba zu kudi da yawa.
Kuma n’akwai wani da yana so ye sa kudi achikin Dash zai yi kamata shi kuma ye yi tambaya sosai akhan wannan abu, n’akwai wanni da yanna da tabaya game da DASH ya sa a comint a nang za mu tamake su, mu a DASH Nijeria mu na so DASH ye zama baba kudin komfuta a’nan da kuma ingannta al'uma ga kowa da kowa


Comments

Popular posts from this blog

TARUN DA YAWA DA MASU DASH GLOBAL SU KE SHIRYA