TARUN DA YAWA DA MASU DASH GLOBAL SU KE SHIRYA


Mu  a’DASHSquad mu na so mu shirya tarun da yawa sobo da mu na so mu kwoya masu Nijeria game da DASH sobo da DASH kudin konfuta mai kyaw.
Mu na so mu yi wannan tare sobo akwai wani bikin da mu nay i a’kowace shekara anann Kaduna, kuma za mu yi shi tare da “Chonge Dovetail Festival” mutum  yawa za su zo taron da za mu yi  a chikin Sabo, Kaduna.
Mu na so mu yi taro din da mutun da shakaru su ya tsakanin ashirin da biyar zuwa shakaru hamsin mu na so mu tare da mutum da su  na da shagwo da masu ofis a wanan kassan Nijeria
                       ABIN DA MASU DASH NASO SU YI A’BIKIN
  • ·         Za mu tamake mutum guda dari su bude walat na su
  • ·         Za mu ba mutum dari biyar takada da zai kwoya masu game da DASH
  • ·         Kuma za mu rege kudi lamber kofa na mutum dari biyar a chiki “Chonge Dovetail” da mutum dubu ukwu za su zo
  • ·         Mutum dari biyar da za su zo taron za su biyar kudi lamber kofa na su da DASH

Masu Dash Squad za su yi tarun da yawa daga yaw zuwa ashiriin da takwaas na yaudarar dubu biyu da gwoma sha bakwai.
Za mu yi taro guda ishirin a’chikin makoni ukwu. DASH global su ne za su badda kudi da za mu amfani mu yi taron din. Shugaban DASH na masu arewa Pius Anyebe ya fara taron a’chan she ne ya yi Magana game da kudin komfita a chikin Abuja Blockchain Summit

KWANAKIN DA MUTUN DA SU YI MAGANA A TARON GUDA BIYAR NA FARKWO


mai maagana
Kwana wata
Pius Anyebe
Rana ashirin na Nuwaamba dubuu biyu da goma sha bakwai taron na farkwo
Pius Anyebe
rana ashirin da biyu na Nuwamba dubu biyu da goma sha bakwai taron na biwu
Pius Anyebe
rana ashirin da biyar na Nuwamba dubu biyu da goma sha bakwai taron na ukwu
Pius Anyebe
rana farko ta yaudara dubu biyu da goma sha bakwai taron na hudu
Pius Anyebe
rana gwoma ta yaudara dubu biyu da goma sha bakwai taron na biyar 

Comments

Popular posts from this blog