NAIRA BA ZAI SA KU ARZIKI BA

an yi maku godiya tun shekara uku


Wannan wata magana mai da zen baku. Ni ma na kasance ma kwu mai ba da shawara gama da farashin kullun kwanan nan kuma mutane suna tunanin wai  ban ni da hankali game da fasaha ko kuma saboda ni masanin kimiyar kwamifuta ne don haka ina son fassaha na kama ni. Ah ah! Ba haka bane. Ina fushi ne kawai sobo da kudaden kudi da tatalin arziki achikin Nijeriya. Yawanccin mutane ba su da illimi wai kudin Naira an gina shi akan bashi kuma don haka in kana de kudin naira ba zai sa ka zama baba mutum da kudi yawa.

Yayi kamatar mu sani wai kudi a bankinmu ba zai ba ku kudi da yawa. Yana da bauta. Ma su Bank za su rika kudinku kuma ba za a ba ku wani riba, sun a za sub a muta bashi da kudin ku, kuma za zu karba baban kudi kamar riba. Na yi dariya tun de na gan mutane da suka yi tunanin wai ajiye naira za sa zu zama Robert ko Donald Trump. Suka che wai; n wanni ya rike kudi ze yi kamata! Nna gia masu wai nku rike kudin bank da masu wani na kira FIAT kana yin kanka mai girma.

wada basu sani zan kwoye ku a magana Naira.

Yawancin kudi a hanu mu, kudi da ma su bankuna su na yi idan sun ba da bashi haka suna tura kudi a kasar Nijeria. Kuma n su yi haka say mu a chikin bashi

Eh? Ee ɗan'uwana. Naira a cikin aljihunka ka ba wani kudi mai kwaw fa baki kudi ne.
MATSALAR ITA CHE
Lokacin da ka chire jinginar gida, an gina sabon kuddi. hanya kadai da ana tura kudi a cikin kasa Nijeria. Wadan bashi suna ba wa mutane ra'ayi cewai duk abin na da ke da kyau a kasar mu. Na san ni da aboki na za mu gan mutane a wojen mai shaya, gidan wasanni, a gidan da kuma haɗin abinci mai tsada mai tsada kuma za mu ce "kada kowa ya gaya mana wai babu kudi a wanan kasa"Ai akwai kudi amma waɗannan kudin  bashi ne tare da rarraba kayaan arziki.

da yawan kuɗin da ka ke da shi a cikin banki da yewa de bashi a kasar. Abun da nike fada shi ne idan kuna da Naira 1 miliyan a bankinku yanzu wani ya kamata ya zama woni muta ya na de bashi 1 mileyan. me ya saa?

Domin babu wata hanyar da za ku iya samun wannan kuɗin a cikin bankinku  ba tare da wani wanda yaa fashee shi daga banki ba? ka gane kwo? Na san za ka gane. Haka ne su ke tura kudi a kasan. Wannan shi ne yadda aka gina tsarin duniya. Ma su gobinati su yi shi haka.KARIN KUDI KARIN BASHI
Har yanzu Nijeriya tana cikiin raguwa mai yawa kuma hanya ɗaya ta hanyar wannan shi nee hanyar bashi. Shi ne ya sa gobineti suna so su ba daban-daban bashi. Idan ka gan hanyar da tsohoon shugaban ya samu bashi da yadda shugaban kasa na yanzu ya yanke rantce za ka fahimta mafi kyaau. Goodluck Jonathan yana da bash Naira biliyan bakwai bisa ga rahotoon Sahara yayin kuma a lokachin da nna rubuta wannan gwamnati ta yanzu za ta kara yawan kuɗi don magance kyaautarmu na baya da kuma yadda za mu chi gaba. Wani ze karba bashi kuma wani ze karba wani bashi lalata ɗayan bashin ɗaya kuma mu talakawa za su sha wahala sosaii. babu wani bege a ajiye Naira a chikin bankin ku. A yanzu ina da naira dari biyu a ciikin asusun GTBANK na duk lokachin da nake buƙatar kuɗin da nake saayar da shi kawai don wannan dalili. 'Yan uwa na da aboki na sun a karbo karba kudi a hannu na daga DASH kwo n sun a so sub a ni kudi se a ba  ni DASH. Magana de nna so n gya maku kar ku rike kudi a chikin bankiku sede DASH

BIYA BASHI ZAI KARA KOMA BAYAN TATALIN ARZIKI

Lokacin da ka biya bashi ka, bashin kuɗi ba zai jee kowane asusu ba – ba za aka gan shi kawai. wannan saboda saboda biya bashi shi ne kawaai akasin yadda aka halicci kudi. Ina dariya lokacin da na karanta duk wannan labarin na biya bashin bashi kuma yadda hakan zai taimaaka tattalin arziikin. Babu abin da zai taimaka tattalin arzikin duniya fiiye da yadda za a yi amfani da wannan tsaarin kuma Nijeriya za ta sha wuya fiye da wannan. Masu bank suna samar da kuɗi idan sun ba da bashi kuma suna ruushe kudi idan sun biya bashi.

Ba shi yiwuwa a rage bashin mu ba taare da haddasa farrfadowa ba. Kowane muutum zai iya biya bashi ta amfani da kudi da aka kirkiiro lokacin da wani ya shiga bashi
TO YAYA ZAN IYA BARIN TALAUCI?
Nka chire kudi da ka sa a chikin bankinku se ka rike kudin DASH da BITCOIN da shi.

YAYA SUKE YIN KUDI CRYPTO

Ma'aikatar bude ta kirkiro katin ƙwaƙwalwa. Menene buden kasuwar? Buden Kasuwanci shi ne irin kasuwa da babu wani chuche kuma masu kasuwa ne za su sa kudi a khan DASH.

Comments

Popular posts from this blog