Posts

TARUN DA YAWA DA MASU DASH GLOBAL SU KE SHIRYA

Image
Mu  a’DASHSquad mu na so mu shirya tarun da yawa sobo da mu na so mu kwoya masu Nijeria game da DASH sobo da DASH kudin konfuta mai kyaw. Mu na so mu yi wannan tare sobo akwai wani bikin da mu nay i a’kowace shekara anann Kaduna, kuma za mu yi shi tare da “Chonge Dovetail Festival” mutum  yawa za su zo taron da za mu yi  a chikin Sabo, Kaduna. Mu na so mu yi taro din da mutun da shakaru su ya tsakanin ashirin da biyar zuwa shakaru hamsin mu na so mu tare da mutum da su  na da shagwo da masu ofis a wanan kassan Nijeria                        ABIN DA MASU DASH NASO SU YI A’BIKIN ·          Za mu tamake mutum guda dari su bude walat na su ·          Za mu ba mutum dari biyar takada da zai kwoya masu game da DASH ·          Kuma za mu rege kudi lamber kofa na mutum dari biyar a chiki “Chonge Dovetail” da mutum dubu ukwu za su zo ·          Mutum dari biyar da za su zo taron za su biyar kudi lamber kofa na su da DASH Masu Dash Squad za su yi tarun da yawa daga yaw zuwa as
Image
FARAWA JAGORRA ZUWA DASH: DUK ABIN DA KUKE BUKATA DON SANIN A KHAN DASH Masu dash sun kafar sunna DASH daga abun da suke kira “digital cash”. Su ne mafi kwaywu achikin kidun konfuta da an kira criftocurenci. Yana cikin mafi kyau goma, kuma kudi duka da yena a chikin shi ya fi dollar biliyan shida. Kasuwan da kwowache rana ya fi dollar miliyan daro biyu. DASH mafi kyau achikin Magana kudin komfuta sobo da sun a da kudi da yewa a chikin kaswan su, kuma yana da darajar da yawa. A nan a DASH Nijeria, mu na so mu kwoya dika a kasan Nijeria akhan DASH, me nan a so mu kwoya masu ya za su ampfani da DASH kuma ma na so mu nuna masu abun da za su yi su samu kudi da yawa daga DASH, wannan rubutun zai gaya mana yadda yake aiki, farawa da yadda aka yi DASH. a farkon ko'ina ya kasance duhu. An yi DASH a watan Janairu dubu biyu da goma sha bakwai.  Suna shi Darkr coin a wancan lokacin da an yi shi. babban mutum wanda ya taimaka su yi DASH suna shi Evan Duffeild. Kuma akwai wa
Image
TARON SOJJA DAGA DASH Ogunseye Michael ya rubuta -  November 21, 2017 TARON SOJJA  DARI DA HAMSIN A KASAN NIJERIA Masu sojja Njeria su ka yi wani tare sobo da DASH a takwas daga yaudarar dubu biyu da goma sha bakwai a karfe guoma na safey zuwa karfe gwuoma da sha biwu a rana Taron sojja daga dash da su yi shi ne taron na farkwo da za ayi a nang kassan nijeria da Afrika kuma Ma su dash na so su kwoye sojja dari biyu da hamsin a kan Magana kudi kunfuta da masu farare mutun na kira cryptocurrency, kuma suna so su yi amfani da DASH su kwoya masu sojja Magana kudin komfuta. Kuma za a kwoya mutum da za su zo taron yaya za zu tura kudi daga wuri guda wani wuri. Za a nuna masu abun da ya sa kudin konfuta yayi kyaw. Tunda kudi kunfuta ya fi kudi da ana sa achikin akant na banki Sa ayi taron ye kamata!!! Masu sojja sobo da maiee? GA WAHALA DA MASU SOJJA A KASSAN NAJERIA SU NA SHA 1 ba da kuɗi tsakanin kasashen biyu : Sobo da wahala n’su na so so tura kudi daga naij
Image
NAIRA BA ZAI SA KU ARZIKI BA an yi maku godiya tun shekara uku Wannan wata magana mai da zen baku. Ni ma na kasance ma kwu mai ba da shawara gama da farashin kullun kwanan nan kuma mutane suna tunanin wai  ban ni da hankali game da fasaha ko kuma saboda ni masanin kimiyar kwamifuta ne don haka ina son fassaha na kama ni. Ah ah! Ba haka bane. Ina fushi ne kawai sobo da kudaden kudi da tatalin arziki achikin Nijeriya. Yawanccin mutane ba su da illimi wai kudin Naira an gina shi akan bashi kuma don haka in kana de kudin naira ba zai sa ka zama baba mutum da kudi yawa. Yayi kamatar mu sani wai kudi a bankinmu ba zai ba ku kudi da yawa. Yana da bauta. Ma su Bank za su rika kudinku kuma ba za a ba ku wani riba, sun a za sub a muta bashi da kudin ku, kuma za zu karba baban kudi kamar riba. Na yi dariya tun de na gan mutane da suka yi tunanin wai ajiye naira za sa zu zama Robert ko Donald Trump. Suka che wai; n wanni ya rike kudi ze yi kamata! Nna gia masu wai nku rike kudin b